Yadda zaka samu tallafin 5-10 million kauta

       Transforming Nigerian Youth (TNY)


shiri ne na mastercard foundation don canza tunanin mutanen Nigeria domin yin Kasuwancin Zamani.

Ga masu amfani da layin MTN basu bukatar sayen data domin fara wannan shiri (free data for mtn users & 9mobile)

Zasuyi wannan shiri ne a jahohin guda 3 a Nigeria Kano, Kaduna da Lagos inda za'a koyawa mutane 40,000 kasuwancin zamani.

Shiga wannan link din domin yin register da fara training: Shiga nan.

Bayan kayi register zakayi darussa kamar:

1. Darussan wajibi (Compulsory courses) guda 10.

2.Darussan zabi (Elective courses) guda 8

Ana so ka/ki gama wannan training a wata 3 saboda bayan wata uku zaka/ki dinga biyan chajin data ko kafin wata 3 ya danganta da saurin mutum.

Bayan ka/ki gama zaka cike growth plan wanda ke dauke da bayanan adadin kudin da kasuwancinka ke bukata da sauransu.

Bayan ka gama za'a baka certificate na shaidar kammalawa.

Zaka samu amfanar abubuwa kamar;

1.Register ta kasuwancin wato C.A.C kyauta,

2. Designing na website kyauta,

3. Logo na company kyauta.

MasterCard foundation sunyi hadaka da wasu bankuna a Nigeria inda zaka/ki samu damar samun aron kudi daga 5 million zuwa 10 million inda zaka biya kaso 9% wanda yayi daidai da tsarin bankin Nirsal.

Masu layin mtn basa bukatar data suna bude data suka shiga link din nan zai bude domin su fara training: Shiga nan.


Comments

Popular Posts