Koyan computer kauta
Gamaso San kuyan computer kayta
Dama tasamu ga d’alibai da matasa masu son koyon computer da kasuwancin zamani na yanar gizo tareda samun certificates a kyauta.
Digital Nigeria program, shiirine dagwamnatin tarayya ta kirkiroshi karkashin ofishin ministan sadarwa dr isa ali pantami ranar 19 march 2020, da nufin koyawa matasa “yan Nigeria aiki da na’urar computer da ilimantar dasu kan harkokin zamani na internet domin samarwa da kansu aikinyi da rage zaman banza.
Wannan shirin ya kwana biyu amma kasancewar ba kowa yasan dashiba musamman matasanmu na arewa. Yi maza kayi register :Danna nan
Shirin bai tsaya ananba harma ga wadanda suke son sanin dabarun kasuwanci (enterpreneurship) suma sun shigo cikin shirin domin kuwa akwai kosa-kosai irin nasu dazai taimaka musu wajen sanin dabarun kasuwanci da yadda zasu tallata kasuwancinsu ta hanyar yanar gizo wato online


Comments
Post a Comment