Mayar da wayarka kamar computer
Hanya mafi sau'ki da zaka mayar da wayarka kamar computer
ta yanda koda bakada computer wannan zai baka damar koyar computer a saukake.
Ga duk wanda yake da computer ko kuma yasan yanda cikin computer yake sosai to lallai zai tabbata cewa wannan app bashida maraba da windows 10Danna nan dan dauko wannan app

Comments
Post a Comment