Yadda ake download video a Facebook


  Hanya mafi sauke da zakabi wajen sauke video duk tsawonsa a facebook ko instagram,


Da yawan zakaga mutun yaga wani video a Facebook ko Instagram, saidai abin haushi Facebook da Instagram basu bada damar sauke videon ba!
      In Sha Allah mastalar tazo karshe, yanzo abin da zaka yi shine sauke application din kawai:-Danna nan .
    Bayan ka dauko shi, sai ka bude application din, idan kabude, sai kaje kan videon da kake son dauko wa kayi copy na link din sa, sai kadawo cikin application din kayi paste shike nan zaiyi download na video din da iya quality din da kakeso.
                

Comments

Popular Posts