Yadda ake hide na status a what's app
Babban sirri a watsapp da ba kowa ya sanshiba a watsapp shine
yanda zaka 'boyewa mutane kana online a watsapp, ko idan kaga sakonsu da suka turo maka a nuna musu cewa ka gani (double blue tick), ko a 'boye musu cewa kaga status nasu da kuma hana wasu abokanka ganin status naka?
ka shiga cikin watsapp dinka saika ka danna setting > privacy saika zabi abinsda kake so ka boye, ka bayyana ko kuma ka canza.
Sauda yawa mutanen da suke amfani da watsapp basu fiya son ana ganinsu online ba ko kuma idan sukaga sako a nunawa mai sakon cewa sun gani (double blue tick), kasancewar ganinsu a watsapp kansa ake yi musu magana akai-akai wanda hakan baya musu dadi, tayiwu a wannan lokacin wasu 'kalilan din mutane suke son magana dasu. matsalarka tazo karshe insha Allah.
Mungode.


Comments
Post a Comment