Yadda ake maida hoto cartoon

 Hanya mafi sau'ki wajen juya hotonka zuwa kamar cartoon.

Photo cartoon

Gawani sabon application damu ka kawo muku dan zai burge ku matuka wannan application din zai baka damar sarrafa hoton ka duk yadda kaje bukata, domin saukar da wannan application din:- Shiga nan 

    Bayan ka sauke shi a kan wayar ka sai ka bude shi zai baka damar daukar hoton ka kai tsaye, ko kuma kaje ma'adanar hoton ka (gallery) ka dauko hoton da ka keso ka mayar dashi na cartoon, idan kasa kashi zai yi scanning din hoton daga nan zai baka zabin siffofi kala-kala na cartoon sai kazaba, kuma zaka iya juyashi zuwa mace ko na miji.

        

 

Comments

Popular Posts