Yadda zaka sauke story daga Facebook
Hanya mafi sauki ta sauke story daga facebook.
Sau dayawa kana ganin story da abokanka suke sakawa wanda ya muta'kar 'kayatar dakai amma facebook basu baka damar d'auko wannan story ba haka zaka gani ka hakura.
To lallai matsalarka tazo karshe daga yau! farko dai shiga nan ka d'auko wannan app din:Danna nan
bayan ka budeshi,kayi log in da username da password na facebook dinka, zaikaika kai tsaya zuwa shafinka na facebook inda zakaga wasu alamomi daga sama, ka shiga mai alamar < O >,zai nuna maka duk story naka saika hau duk wanda kakeso zai bude, daga 'kasa kuma zakgaa wata alama kana ta'bata zata baka damar download na wannan story shikenan ya shiga jerin videous naka.


Comments
Post a Comment